<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>582</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 1) Yesu ya cece ni daga zunubaina. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.

[V2]
 KORUS
 Akwai sakewa a cikin zuciyata. (5x)
 Ubangiji mai cetona ya sa.

[V3]
 2) Na sami sabon rai na sake fa sosai. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V4]
 3) Halin da ina yi dā, na bar shi tun yanzu. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V5]
 4) Sata da ina yi dā, na bar ta tun yanzu (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V6]
 5) Rikici da na yi da, na bar shi tun yanzu. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V7]
 6) Shan giya da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V8]
 7) Gulma da na yi da, na bar ta tun yanzu. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V9]
 8) Ina da salama fa a cikin zuciyata.  (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus

[V10]
 9) Yesu Ubangijina ka mallake ni yau. (3x)
 Akwai sakewa a cikin zuciyata.
 Korus</lyrics>
<title>Yesu Ya Cece Ni Daga Zunubaina LW582</title>
</song>